Duration 10:28

Hali Takobi Ne Mai Baki Biyu | Hausa Global Media Tv

168 watched
0
12
Published 14 May 2023

Halayenmu koyaushe suna aiki tuƙuru ne don kai mu inda suke kai masu irin waɗannan halayen. Wanda ya san cewa halinsa na yau shi yake masa jagoranci a rayuwarsa ta gobe tabbas zai yi taka-tsan-tsan da halayensa. Babbar matsalar hali ita ce ba, ba ya bambance me muke da muradi, yana duba me muke aikatawa ne kawai. A cikin wannan bidiyon na yi ƙoƙari fayyace yadda aka yi hali ya zama wuƙa mai baki biyu, da kuma yadda mutum zai ci moriyar halayensa. #arewa #bahaushe #cin nasara #hausa #rayuwa #hali #yau da gobe #wuƙa #takobi #kogi #ruwa #Hausawa #hausamusic #hausaglobalmedia https://facebook.com/hausaglobalmedia https://hausaglobalmedia.com/blog https://hausaglobalmedia.com/bookstore Water Drop Video : Credit Jay Miller

Category

Show more

Comments - 2